Tir da xayansu da yake cewa Na manta Aya kaza da kaza, aa an mantar da shi ku riqa tuna Qur'ani, saboda shi ne mafi saurin mantawa daga zukatan Maza sama da Raquma

Scan the qr code to link to this page

Hadith
Bayani
Manufofin Fassarorin
kashe kashe
Kari
Daga Abdullahi Bn Mas'ud -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Tir da xayansu da yake cewa Na manta Aya kaza da kaza, aa an mantar da shi ku riqa tuna Qur'ani, saboda shi ne mafi saurin mantawa daga zukatan Maza sama da Raquma"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

kashe kashe

An aika shi cikin Nasara