Manzon Allah SAW ya ce mun: Ka karanta mun Al-qur'ani, sai na ce: ya manzon Allah yaya zan karanta maka bayan kai aka saukarwa? ya ce: Ni ina son inji Qur'ani daga wani na"

Scan the qr code to link to this page

Hadith
Bayani
Manufofin Fassarorin
kashe kashe
Kari
Daga Ibn Mas'ud -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce mun: Ka karanta mun Al-qur'ani, sai na ce: ya manzon Allah yaya zan karanta maka bayan kai aka saukarwa? ya ce: Ni ina son inji Qur'ani daga wani na" sai na karanta masa Suratu Al-nisa, har na zo wannan Ayar: "Mai kake gani idan muka zo da kowace Al-umma da mai mata Shaida kai kuma muka zo da kai kana shaida kan waxan nan" sai ya ce: ya isheka sai na waiwayo sai naga idanuwansa suna Hawaye
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

kashe kashe

An aika shi cikin Nasara