Ya kai Jibril na aiko ka zuwa Al-umma Ba'uwa cikinsu akwai Tsohuwa, da Tsoho, da kuma Yaro da baiwa, kuma Mutumin da bai tava karanta wani littafi ba

Scan the qr code to link to this page

Hadith
Bayani
Manufofin Fassarorin
kashe kashe
Kari
Daga Ka'ab -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya gamu da Mala'ika Jibril sai ya ce: "Ya kai Jibril na aiko ka zuwa Al-umma Ba'uwa cikinsu akwai Tsohuwa, da Tsoho, da kuma Yaro da baiwa, kuma Mutumin da bai tava karanta wani littafi ba" ya ce: ya Muhammad lallai Al-qur'ani an saukar da shi kan Harafai Bakwai
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Bayani

kashe kashe

An aika shi cikin Nasara